aliexpress shopping-Yadda ake amfani da Aliexpress da Alibaba (kasuwanci)

Affiliate Disclosure:When you buy via links on our site, we may earn an affiliate commission at no extra cost to you.A wannan video mun yi taqaitaccen bayani a hausa game da yadda ake amfani da Aliexpess/Alibaba daga china domin kasuwanci ko kuma na amfanin kai.

aliexpress shopping-Yadda ake amfani da Aliexpress da Alibaba (kasuwanci)
aliexpress shopping-Yadda ake amfani da Aliexpress da Alibaba (kasuwanci)
15 Comments
 1. Dan Allah under shipping price me ake nufin da tracking unavailable?

 2. YAYA za siya ba tare da banki ba

 3. Hajiya idan kayi order tru Alibaba yaya game da customs clearance?

 4. masha allah munagodiya 💯💯

 5. Please an yi disabled din account Dina , ya zanyi ?

 6. muna godiya Anty ayimana na taubat

 7. wajan biya shima da card ake amfani?

 8. Dan aina office na AliExpress yake a kano

 9. Dan'allah yaza'ayi nakoyi posting a Instagram

Leave a reply

chuanfly
Logo
Compare items
 • Cameras (0)
 • Phones (0)
Compare